International Chamber of Commerce (ICC) - Kadaurar Cinikayya Ta Duniya
International Chartered Institute of Logistics & Transport (ICILT) - Cibiyar Naƙaltar Dabarun Sufuri Ta Duniya
International Civil Aviation Organization (ICAO) - Hukumar Sufurin Jirgin Sama Ta Duniya
International Commission of Jurists (ICJ) - Kadaurar Masana Shari'a Ta Duniya
International Confederation of Dietetic Associations (ICDA) - Kadaurar Masana Cimaka Ta Duniya
International Consortium of Investigative Journalists (ICIJ) - Kadaurar 'yanjaridun Ƙwaƙƙwafi Ta Duniya
International Cort of Justice (ICJ) - Kotun Duniya
International Criminal Court (ICC) - Kotun Manyan Laifuka Ta Duniya
International Criminal Police Organization (Interpol) - 'Ƴansandan Ƙasa da Ƙasa / Rundunar 'Ƴansanda Ta Duniya
International Energy Administration (IEA) - Hukumar Makamashi Ta Duniya