Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Tarihin Magabata da Haihuwar Ɗanƙwairo

Magabatan Musa Ɗanwaƙiro Maradun su ne; kakanninsa da mahaifinsa da mahaifiyarsa da yayansa da 'ya'yansa da kuma sauran 'yan'uwa na jininsa. Musa Ɗanƙwairo da...

Yanayin Harshen Waƙar Baka

Mazubi na harshen waƙar baka yana ɗauke da ƙwayoyin sauti da gaɓoɓi da kalmomi da kuma jumloli; waɗanda suke ba makaɗa damar su iya...

Mu Yi Alhairi, Mu Guji Rowa

0
An Karɓo daga Abu Hurairata (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Kullum da safe waɗansu Mala'iku biyu suna...

Sadaƙa Tana Kawar Da Musiba

0
An karɓo daga Mu'awiyya Ibn Haidah (Radiyallahu anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Haƙiƙa yin saƙaka a asirce tana gussar...

Falalar Sassauci Ga Wanda Ake Bi Bashi

0
An karɓo daga Abul Yasar (Radiyallahu anhu) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Wanda ya yi jinkiri ga wanda yake cikin...

Falalar Ba wa Ɗan Uwa Sadaƙa

1
An karɓo da ga Salman ɗan Amr (Radiyallahu anhu) haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Bai wa miskinin sadaƙa lada ɗaya ne,...

Falalar Yin Sadaka A Asirce

0
An karɓo daga Abu Harairata (Radiyallahu anhu) yace: Annabi (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Mutane bakwai Allah zai sanya su a cikin inuwarsa a...

Falalar Dasa Bishiya

0
An karɓo daga Jabir (Radiyallahu anhu) ya ce: "Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce: "Duk musulmin da ya dasa bishiya, za a rubuta...

Yadda Ake Springrolls

0
A yau za mu koya muku yadda ake haɗa springrolls na mussaman. Springrolls abin taɓawa ne na mussamman, mai sauƙin narkewa a ciki wanda...

Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijja

0
Watan Zul-Hajji wata ne mai tarin falala da ɗimbin daraja, cike yake da alhairai masu yawa. Kuma a cikinsa ake yin aikin hajji, kwanaki goma...