Falalar Dasa Bishiya

0
466

An karɓo daga Jabir (Radiyallahu anhu) ya ce: “Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:

“Duk musulmin da ya dasa bishiya, za a rubuta masa lada duk lokacin da aka ci wannan dashe. Ko aka sata, ko namana dawa ya ci ko tsuntsu ya ci, ko aka ragi dashen.”(Bukhari 2320, Muslim 1552).

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Yin Sadaka A Asirce danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Ƙulhuwallahu Ahad danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceHadisi Na Tara Akan Falalar Adalci Da Tausayawa Mabiya Da Illolin Gallaza Musu
Labarin na GabaFalalar Yin Sadaka A Asirce