Mu Yi Alhairi, Mu Guji Rowa

0
473

An Karɓo daga Abu Hurairata (Radiyallahu anhu) ya ce: Haƙiƙa Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya ce:

“Kullum da safe waɗansu Mala’iku biyu suna sakkowa, sai ɗayansu ya ce: “Ya Allah ka mayarwa da mai abin da ya bayar, ɗayan kuma sai ya ce; “Ya Allah kawo asara ga mai hanawa (Marowaci)” (Bukahri 1442, Muslim 1010).

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Yin Sadaka A Asirce danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Koyi Da Annabi Muhammad (Sallallahu alaihi wassallam) danna nan.

Wannan bayani an ciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceSadaƙa Tana Kawar Da Musiba
Labarin na GabaYanayin Harshen Waƙar Baka