Falalar Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal

0
741

Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce:

” Wanda ya yi azumin Ramadan sannan ya yi guda shida a wata shawwal za’a ba shi ladan azumin shekara guda”. (Muslim 1164, Tirmizi 759).

Domin karanta cikakken bayani akan Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul – Hijja danna nan.

Wannan bayani anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceAzumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal
Labarin na GabaFalalar Dake Cikin Yin Sahur