Watan Shawwal shi ne watan ƙaramar sallah, ana so mutum ya yi azumi shida a cikinsa, shi wannan azumi ana iya yinsa a jere ana kuma iya rarraba shi.
Domin karanta cikakken bayani akan Falalar Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal danna nan.
Wannan bayani anciro shine daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi domin karanta cikakken littafin danna nan.