Yadda Ake Addu’ar Sanya Tufafi

0
315

“Alhamdu lil laahil lazii kasaani haaza (sauba) wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin”.

{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da ni wannan (tufa); kuma ya azurta ni da ita; ba tare da wata dabara daga gare ni ba ko wani ƙarfi}.

Domin karanta cikakken bayani akan Addu’ar Da Ake Ma Wanda Ya Sanya Sabuwar Tufa danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Ake Addu’a Ga Cututtuka Ko Kuma Wata Annoba danna nan.

Wannan bayanin anciro shi ne daga littafin Garkuwar Musulmi Ta Addu’o’i Daga Alƙur’ani Da Sunna; wanda Sheikh Sa’id Ibn Wahf Al-Kahdani ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceAbubuwan Da Suke Ɓata Azumi
Labarin na GabaJagoran Noman Shinkafa A Nijeriya
wikiHausa
wikiHausa kundin ilimi (insakulofidiya) ce da ke ilimantar da jama'a yara da manya da maza da mata wajen samun ilimi a saukake, cikin harshen Hausa.