Nasabar Manzon Allah(S.A.W)

0
1175

Nasabar fiyayyen halitta Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) daga kansa zuwa kakansa na Ashirin da Ɗaya (21)

Muhammad (sallallahu alaihi wa sallam) ɗan Abdullah ɗan Abdulmuttalib ɗan Hashim ɗan Abdulmanaaf ɗan Kusayy ɗan Kilaab ɗan Murrah ɗan Ka’ab ɗan Lu’ayy ɗan Ghaalib ɗan Fihr ɗan Malik ɗan Nadhar ɗan Kinaanah ɗan Khuzaimah ɗan Mudrikah ɗan Ilyas ɗan Mudhar ɗan Nizaar ɗan Ma’ad ɗan Adnaan.

Domin sanin Mutane Biyar Da Suke Yi Kama Da Manzon Allah danna koren rubutun nan

labarin da ya wuceYadda Ake Egg Sandwich
Labarin na GabaAlkunyar Da Ake Wa Manzon Allah (S.A.W)