Yadda Ake Egg Sandwich

0
1756

A yau  mu koyi yadda ake yin  EGG SANDWICH

Wannan abincin  ya samo asali ne daga biredi, ga sauƙi wurin yi, kuma ga daɗi. daɗin daɗawa kuma, ga amfani a jikin ɗan Adam.

Abubuwan buƙata:

Bread ( Mai yanka-yanka)
Kwai
Butter
Tumatur

Yadda ake haɗawa:

Za a dafa ƙwai, a yanka shi irin yankan nan mai faɗi, shima tumatur ɗin a yanka shi irin yadda aka yanka ƙwan, a shafa butter a jikin biredin, sai a saka ƙwan, sai a sa kan tumatur sai a ɗauko wani biredin a daura a kan shi, sai a gasa shi a cikin abin gasawa, tsawon minti ɗaya ya gasu, sai a fiddo shi, za ki iya ci da tea.

labarin da ya wuceYadda Ake Banana Da Strawberry Smoothy
Labarin na GabaNasabar Manzon Allah(S.A.W)