fbpx
₦0.00

No products in the cart.

Maimuna Adamu rabo

Yadda Ake Potato Cake.

A yau za mu koyi yadda ake Potato cake, ana kiran shi da cake decorating  dankali a Hausance, wanda ya kasance abinci mafi daɗi...

Yadda Ake Irish Pizza

A yau za mu koyi yadda ake irish pizza, wato pizzar dankalin Turawa. Tana da matuƙar daɗi da sauƙin sarrafawa, Ana iya cin ta...

Yadda Ake Gireba

Gireba abin maƙwalashe ce, da ta samo asali daga fulawa; kuma ana yin ta ne da abubuwan amfanin yau da kullum, masu sauƙin samuwa....

Yadda Ake Pizza

Pizza abin maƙwalashe ne da ake yin sa da fulawa da wasu abubuwa na amfanin yau da kullum. Ana cin shi da shayi ko...

Yadda Ake Soyayyiyar Taliya

Soyayyiyar taliya samfarin abinci ne, da ake yi da taliya a maimakon a ci da miya ko dafa-duka. To wannan samfarin ma akwai shi...
Error decoding the Instagram API json
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×