A yau, za mu koyi yadda ake banana da strawberry smoothy.
Banana da strawberry na ɗaya daga cikin ƴaƴan itatuwa masu lafiya a jikin ɗan Adam, suna ɗauke da vitamins da sinadaran pottasium, wanda suke tsarkake jini da ƙara kuzari a jikin mutum.
Abubuwan da ake buƙata:
- Ayaba
- Strawberry
- Ƙanƙara
Yadda ake haɗawa
- A ɓare ayaba a yanka ta uku-uku,
- Sai a rarraba strawberry gida biyu,
- Sai a zuba a bilanda su nuku sosai.
- A juye a kofi a sa ƙanƙara.
Domin sanin yadda ake Egg French Toast danna koren rubutun nan