Ginger Morreto Mocktail

0
43

Ummulkhair Sani Panisau

ABUBUWAN BUKATA;

GINGER (ƊANYA)
NA’A NA’A.
LEMON ZAƘI.
SUGAR.
ƘANƘARA.

YADDA ZA KI HAƊA:-

Da farko ki ɓare ginger ɗinki (citta) ki blending ɗinta ki tace. Ki samu lemon ɓawo ki matse ruwan ki haɗa da ruwan cittarki ki samu na’a na’a (mint leaf) ki saka a ciki, ki sa sugar daidai ki samu ƙanƙarki ki zuba a ciki ya yi sanyi sai ki zuba a glass cup ki sa straw ki yanka lemon ɓawonki shape ɗin circle ki yi ado da shi a kan glass cup ɗinki.

Danna nan don karanta Faten Doya Da Wake

Edita:@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceDoya Da Ƙwai
Labarin na GabaFaten Doya Da Wake