Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijja

0
312

Watan Zul-Hajji wata ne mai tarin falala da ɗimbin daraja, cike yake da alhairai masu yawa.

Kuma a cikinsa ake yin aikin hajji, kwanaki goma na farkonsa, kwanaki ne masu daraja, saboda haka ake son yin azumi a cikinsu.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijja danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Azumin Watan Muharram danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceFalalar Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijja
Labarin na GabaYadda Ake Springrolls