Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal (Sitta Shawwal)

0
560

Watan Shawwal shi ne watan Karamar Sallah. Ana so mutum ya yi azumi shida (6) a cikinsa.

Shi wannan azumi ana iya yinsa a jere, ana kuma iya rarraba shi.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Azumin Kwanaki Shida A Watan Shawwal danna nan.

Wannan bayani an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceAzumin Ranar Arfa
Labarin na GabaFalalar Azumin Watan Muharram