Azumin Kwana Uku A Kowanne Wata

0
335

Ana son a kowane wata mutum ya yi azumin kwana uku, kuma an fi so su kasance fararen kwanaki,, wato ranakun 13, 14, da 15 na kowane wata.

Falalar Azumin Kwanaki Uku A Kowanne Wata

Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce; da Abdullahi Ibn Amr “Ka yi azumin kwana uku a kowanne wata; saboda aikin lada ɗaya daidai yake da goma, sai ya kasance kamar mai yin azumi kullum”. (Bukhari 1976, Muslim 1159).

Domin karanta cikakken bayani a kan Azumin Litinin Da Alhamis da kuma Falalarsa danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga littafin Ingantattun Nafiloli Da Falalarsu; wanda Usman Abubakar Muhammad (Shehu Mansur Dala) Ya wallafa shi; Domin karanta cikakken littafin danna nan.

labarin da ya wuceAzumin Litinin Da Alhamis
Labarin na GabaFalalar Azumin Ranar Arfa