Ma’anar Azumi A Musulunci

0
485

Azumi a Shari’a shi ne: kamewa daga barin ci da sha da jima’i da abin da zai ɗauki hukuncinsu; tun daga fitowar Alfijir; har zuwa faɗuwar rana ga keɓantattun mutane da niyyar bauta wa Allah.

Domin karanta cikakken bayani akan Dalilan Wajabcin Azumin Ramadana danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Sallar Ƙiyamul Laili (TAHAJJUD) danna nan

Wannan bayanin anciro shine daga Littafin Guziri Ga Mai Azumin Watan Ramadan (Bisa Koyarwar Alƙur’ani Da Sunnah); wanda Ibrahim Baba (Ibrahim Garba Nayaya (Baban Fauzan) ya wallafa shi; Domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceCikakken Bayani A Kan Sahur
Labarin na GabaDaren Lailatul Ƙadari