liƙawa: wikihausa
Matsalar Fata Da Ke Ɓangaren Ido (CONJUNCTIVITIS)
Matsala ce da ke faruwa ga ido, wani lokacin tana shafar ido ɗaya; wani lokaci kuwa za ta shafi idanuwan, idan har ido ɗaya...
Ilimin Fisiyoloji (Physiology ) Cikin Harshen Hausa Kashi na Farko Masaitin...
https://youtu.be/Xyf_ngfV2zs
Fisiyoloji (Physiology) Ilmin sanin yadda jikin ɗan Adam yake aiki da kuma aiwatar da dukkan al'amura na jiki.
Darasi na farko da ake fara yi...
Sauro Halittar Allah Mai Ban Al’ajabi
Yayin da ɗan Adam yake da idanu guda 2 domin gani, shin ko ka san da cewar sauro yana da idanu sama da guda...
Addu’o’in Tashi Daga Barci
"Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba'ada maa amaatanaa wa'ilaihin nushuuru".
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma...
Jagoran Noman Waken Soya
Gabatarwa
Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace nahiya. Ana samun...
Yadda Ake Noman Wake
Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma...
Lokuta Da Yanayi Da Kuma Wuraren Da Ake Karɓar Addu’a
Yana cikin kamala da girman karamci da rahamar Allah ya sanya a kowanne lokaci dare da rana bawa ya fuskanci Allah yayi addu'a za'a...
Addu’a A Yayin Sujjada
"Subhaana Rabbiyal a'alaa".
{Tsarki ya tabbata ga Ubangijina mafi ɗaukaka}. Sau uku (3).
"Subhaanakal laahumma rabbanaa wa bihamdika Allaahummagfir lii".
{Tsarki ya tabbata gare ka, ya Allah!...
Addu’a A Lokacin Da Mutum Zai Hau Abin Hawa
Bismil laahi wal hamdu lil laahi subhaanal lazii sakkhara lanaa hazaa wamaa kunnaa lahu muƙriniina wa innaa ilaa rabbinaa lamunƙalibuuna, alhamdu lil laahi, alhamdu...
Yadda Ake Addu’ar Shiga Kasuwa
Addu'ar Shiga Kasuwa - "Laa ilaaha illallaahu wahdahu laa shariika lahu, lahul mulku walahul hamdu yuhyii wa yumiitu wahuwa hayyun laa yamuutu bi yadihil...









