Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Yadda ake Yiwa Jarirai Hudubar Haihuwa

0
Akwai hanyoyin biyu da za a iya yiwa jarirai huduba wanda suka tabbata a suna bisa tsarin addinin musulunci kamar haka: Hanya ta farko. Yana daga...

Amfanin Shan Ruwa Da Safiya Kafin A ci Komai

2
Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matuƙar amfani ga lafiyar ɗan Adam, masana fannin kimiyya sun yi bincike akan hakan,...

Larurar Dannau [Sleep Paralysls] Da Yadda Za a Magance

0
Dannau wani yanayi ne da mutane kan samu kansu a halin bacci, yakan iya faruwa sau ɗaya ga wasu a rayuwa, yayin da wasu...

Ciwon Ciki (Stomach Pain) Da Yadda Za A Maganc Shi

0
Kowane mutum na da ciki, wanda a kusan kowane lokaci mutum kan samu ciwon ciki da ke da nau’i daban-daban. Akwai wasu nau’in ciwon...

Sanyi (Infection) Wanda Ake Ɗauka Ta Hanyar Jima’i

0
Wannan kalan ciwon sanyin ana kamuwa da shi ne ta hanyar jima'i wato. Mata zata iya shafawa mijinta idan tana mu'amala da wasu mazan. ...

Matakin Kariya Kafin Samun Ciki (Preconceptional care)

0
Wannan wasu matakan kariya ne da mace da ta ke da shirin ɗaukar ciki ya kamata ta samu tun kafin samun cikin, domin samun...

Ciwon Sanyi (TOILETS INFECTION)

1
Ciwon Sanyi wato (Toilets Infection) mutane kan kira wasu cututtuka da suna Toilet Infection a al'adance, a sani cewa, babu Wani ciwo da toilets...

Amfani Da Kuma Illar Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza (MALE SEX ENHANCEMENT...

1
Tabbas saduwar aure a tsakanin namiji da mace tana da matuƙar muhimmanci a zamantakewar aure. Duk da kasancewar ba ita kaɗai ba ce ta...

Alamomin Shigar Ciki (Juna Biyu)

0
Shin waɗanne alamu ne mace za ta ji ko ta gani idan tana ɗauke da sabon ciki wato juna biyu, ta yadda za ta...

Ciwon Kumburi ɓangaren Mahaifar Mace (Pelvic Inflammation Disease (PID))

0
PID: wata cuta ce wacce ta ke addabar ɓangaren da ta shafi mahaifar mace, mutane da dama a Nahiyan Afirka suna fama da wannan...