Amfanin Shan Ruwa Da Safiya Kafin Aci Komai

0
20

Shan ruwa da zarar an tashi da safe yana da matuƙar amfani ga lafiyar dan adam,masana fannin kimiyya sunyi bincike akan hakan,masu bibiyar mu a wannan gida mai albarka saiku biyoni sannu ahankali donjin amfaninsa.

 Yana Maganin:

  • Ciwon kai
  • Ciwon jiki
  • Daidaita tsarin bugun zuciya
  • Amosanin gabɓai
  • Farfadiya 
  • Daidaita jikin da yawuce kima
  • Asthma
  • Ciwon koda
  • Cutukan dake cikin fitsari
  • Ciwon suga

 Kadan daga ciki kenan.

Domin karanta bayani akan Wari Ko Hamanin Baki {Mouth Odour} Danna nan 

labarin da ya wuceWari Ko Hamanin Baki {Mouth Odour}
Labarin na GabaCiwan Kai Na Gado Wato [Migraine]