Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Yadda Nau’ikan Sihiri Suke Da Kuma Matakan Magance Su

0
Nau'ikan Sihiri a. Akwai kurciya b. Dan baka c. Sihirul firaƙ d. Sihirul muhabba e. Sihirul jini f. Sihirul tasrif g. Sihirul sariƙ Wannan su ne nau'i kaɗan daga cikin nau'ikan sihiri....

Tarihin Afirka Kashi Na Ɗaya

1
Afirka na da mutane biliyan ɗaya da miliyan ɗari huɗu da saba’in da huɗu da dubu ɗari biyar da uku da ɗari bakwai da...

Neman Aure Bisa Koyarwar Musulunci

14
Akan so duk lokacin da mutum zai yi aure, mace ce ko namiji, ya dubi don me zai yi auren, shin kyawu ne? Kuɗi...

Abubuwan Da Ya Kamata Ka Sani A Kan Android

Android shi ne ƙwararren masanin nan wato Andy Rubin kuma shi ne ya ƙirƙiri ko kuma mu ce shi ne shugaban ma da ya...

Addu’a Idan Mutum Yana Cikin Damuwa

0
Wannan addu'ar mutum yakan yi ta idan ya shiga cikin damuwa ko ya shiga cikin wani hali, ko tashin hankali; ya rasa yadda zai...

Ma’anar Damokuraɗiyya

0
Ita dai damokuraɗiyya ana ganin cewa gwamnati ce wadda mutane suka zaɓe ta. Wannan ita ce fasasara mai sauƙi, amma wasu suna ƙalubalantar wannan....

Yadda Ake Sabulun Wanka Da Wanki

0
A yau za mu kawo muku yadda ake yin sabulun wanki da wanka. Sabulun wanki da wanka yana cire dauɗar jiki da na tufafi....

Tarihin Ranar Damokuraɗiyya A Najeriya

2
Alhamdulillah yau ranar damokuraɗiyya, tun lokacin da Mai girma Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ayyana cewa duk ranar 12 ga Yuni ita ce ranar...

Matsalar Rashin Ƙarfin Mazakuta Ko Rashin Tashin Gaba Gaba Ɗaya

0
Rashin ƙarfin gaba ko rashin taɓuka abun a zo a gani ko saurin kawowa lokacin jima'i duka matsalolin na da nasaba da waɗannan ababen. Matsalar...

Ina Ba da Nono Amma Baya Isar Jaririna, Ko Kuwa Ba...

0
Ina da ƙarancin ruwan Nono Ina da ruwan nono a wadace amma baya ƙosar da yaro na, babu maiƙo Ta ya zan gane...