Gida Marubuta Rubutu daga Dr. Ibrahim Ado Kurawa

Dr. Ibrahim Ado Kurawa

Dr. Ibrahim Ado Kurawa
15 RUBUCE-RUBUCE 0 SHARHI
An haifi malam, a ranar 10 ga Agusta, 1963, a Kano. Malam ya yi karatu a fannoni daban-daban, tun daga kimiyyar halittu har zuwa karatun Larabci da ilimin addinin Musulunci. Kuma ya wallafa littattafai da takardu masu yawa kan tarihi, siyasa, da al'adu, wanda hakan ya ba shi damar samun kima a duniya, har ma ya zama ɗaya daga cikin masu zama a Rockefeller Villa Serbelloni a Italiya.