liƙawa: wikihausa
Yadda Ake Amsa Wa Kafiri Idan Yayi Sallama
Amsa Sallama - Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce; "Idan ma'abota littafi (yahudu da nasara) suka yi muku sallama, to ku ce musu; "wa'alaikum"....
Jagoran Noman Masara A Nijeriya
Gabatarwa
Masara tana ɗaya daga cikin amfanin gonar da aka fi nomawa a Najeriya. Ita ce ta fi sauran amfanin gona yawan faɗin ƙasa da...
Tambayoyin Ramadan (117) Tare Da Amshoshin Su
1. Da me zan dogara wajen ɗaukar azumin Ramadan, shin sai na ga watan Ramadan da idanuna ƙuru-ƙuru?
Amsa: Mutum zai dogara ne da abin...
Jagoran Noman Shinkafa A Nijeriya
Gabatarwa
Shinkafa ta kasance ɗaya daga cikin amfanin gona mai matuƙar tasiri da kawo kuɗin shiga ga manoma a Nijeriya. Ta samar da ayyukan yi ga...
Yadda Ake Addu’ar Sanya Tufafi
"Alhamdu lil laahil lazii kasaani haaza (sauba) wa razaƙaniihi min gairi haulin minnii walaa ƙuwwatin".
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, wanda ya tufatar da...
Abubuwan Da Suke Ɓata Azumi
Akwai abubuwan da suke ɓata azumi matuƙar mutum ya aikata su; to azuminsa ya lalace, cikin waɗannan abubuwa, akwai:
1. Ci ko sha da gangan,...
Shin Idan Hakan Ya Halatta, Mene ne Sakamakon Kallon Takardar Alƙur’anin?
Amsa: Kallon takardar Alƙur'anin ibada ce, kamar yadda karanta Ƙur'ani yake ibada.
Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga...
Shin Ya Halatta Limamin Sallar Tarawihi Ya Dunga Sallar Tare Da...
Amsa: Ya halatta yayiwa mutane sallar tarawihi da Qur'ani a hannunsa da yake dubawa, bama sallar nafila ba, harma ta farilla.
Domin karanta cikakken bayani...
Mece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin Sahabbai...
Amsa: Saukar Alƙur'ani cikin sallar tarawihi ya hallata, tare da cewa sahabbai ba su yi hakan ba.
Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Ya...
Mene Ne Haramcin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Yini Guda?
Amsa: Ya halatta mutum ya sauke Alƙur'ani cikin yini guda.
Domin karanta cikakken bayani a kan Mece Ce Matsayin Saukar Karatun Alƙur'ani Cikin Sallar Tarawihi, Shin...









