fbpx

NAERLS

NAERLS na daya daga cikin cibiyoyi 18 na binciken noma na kasa (NARIs) da ke karkashin ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya. Cibiyar tana da alhakin haɓakawa, tattarawa, kimantawa da yada ingantattun sabbin hanyoyin noma da bincike kan hanyoyin haɓakawa da manufofin.

Jagoran Noman Waken Soya

GabatarwaWaken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka ɗauka a matsayin abinci; wanda ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace nahiya. Ana samun...

Yadda Ake Noman Wake

Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matuƙar amfani a jikin mutane da dabbobi. Akwai manyan kasuwanni da ake sayar da wake, kuma manoma...

Jagoran Noman Masara A Nijeriya

GabatarwaMasara tana ɗaya daga cikin amfanin gonar da aka fi nomawa a Najeriya. Ita ce ta fi sauran amfanin gona yawan faɗin ƙasa da...

Jagoran Noman Shinkafa A Nijeriya

GabatarwaShinkafa ta kasance ɗaya daga cikin amfanin gona mai matuƙar tasiri da kawo kuɗin shiga ga manoma a Nijeriya. Ta samar da ayyukan yi ga...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×