Gida Liƙau(tags) Ilimi

liƙawa: ilimi

Fara Jinin Haila Da Bayanin Siffofinsa

0
Yaushe mata suka fara jinin haila? Farkon fara jinin haila ya kasance ne a kan Hauwa'u matar Annabi Adamu, amincin Allah ya tabbata a gare...

Jinin Haila Da Jinin Biƙi

0
Darasi Na Farko Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace Game Da Jinin Da Yake Fita Daga Mace, Jini Nawa Ne Yake Fita Daga...

Alamomin Tsufa.

0
Da zarar tsufa ya cimma mutum, alamominsa za su bayyana a tare da shi, kamar: a. Yanƙwanewar fata da tattarewa. b. Tsanantar cututtukan gado kamar hawan...

Mene Ne Kishi

0
Kishi shi ne, sosuwar zuciya da ɓacin ran da suke jawo fushi, a dalilin tarayyar da wani ya yi da wani, a kana bin...

Mu Ɗin Su Wanene?

0
Mu halitta ce ta jinsin mutane, kuma muna daga cikin waɗanda Allah bai halicce su domin komai ba, sai domin su bauta masa kawai....

Matakan Kula Da Tarbiyya Guda 100

1
A wannan matashiya, za a kawo taƙaitattun bayanai a kan mataki da hanyoyn tarbiyya da ya kamata iyaye su yi, ta hanyar karanta waɗannan...

Siffofin Da Suka Bambanta Mutum Da Dabba

0
Abubuwan dake sawa mutum ya sami tsira (a dunƙule) guda huɗu ne, kamar haka: Imani: Aiki nagari; Umarni da kykkyawan aiki da hana mummunan...

Yadda Za A Gabatar Da Aiki Mafi Muhimmanci

0
Ma’anar wannan shi ne  jera ayyuka cikin rayuwa ko burikanmu daki-daki. Ɗaya bayan ɗaya, gwargwadon muhimmancin kowannensu. Ta yadda aikin nafila ba zai jawo...

Yadda Halittar Lokaci Da ƙarewarsa Yake

0
Ƙudurar Ubangiji  kadai itace wanzanjjiya. Domin kuwa tun farko babu jiya babu yau, ba nan ba can , babu gaba  ba baya. Ba a san...

Yadda Musulmi Zai Ribaci Lokutansa Na Rayuwa

0
Kwaikwayon Manzon Allah (S.A.W) A dukkan fuskokin rayuwa.  Kasancewar Manzon Allah (S.A.W) shi ne mafi cikar mutane wajen kamala da tsoron Allah Maɗaukaki, kuma...