Shin Shugaban Halitta Yana Karatun Alƙur’ani Na Musamman Cikin Watan Ramadan?

0
281

Amsa: Ƙwarai kuwa, yana tilawar Alƙur’ani cikin watan Ramadan tare da Mala’ika Jibrilu.

Domin karanta cikakken bayani a kan Shin Mene ne Hukuncin Saukar Karatun Alƙur’ani Cikin Kwanaki Uku? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Karatun Manzon Allah (Sallallahu alaihi wassallam) danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.