Idan Ina Magana Da Safe Bayan Na Ɗauki Azumi, Sai Na Haɗiye Sauro Ko Kuma Na Haɗiyi Ƙuda Da Rana Yaya Azumina Yake?

0
338

Amsa: Idan mutum ya haɗiyi sauro, ko ƙuda ko wani kwaro, ko wani abu kamar zare, ko gashi, azuminsa na nan daram, babu komai.

Hujja: Mardaawi cikin littafin Ijma’a, Ibn Muflih cikin littafin Furu’u, Jasas cikin tafsirin da Zaila’i cikin littafin Haka’iki.

Domin karanta cikakken bayani akan Shin Zan Iya Shaƙar Maganin Shaƙa Na Masu Asma Idan Na Ɗauki Azumi Sakamakon Ciwon Asma? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun Azumina? danna nan

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceDaga Wane Lokaci Zuwa Lokaci Ne Zan Kasance Da Azumi A Bakina?
Labarin na GabaFalalar Sanin Gaskiya Da Aiki Da Ita
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.