Daga Wane Lokaci Zuwa Lokaci Ne Zan Kasance Da Azumi A Bakina?

0
199

Amsa: Mutum zai ɗauki azumi tun kafin hudowar alfijir, har ya zuwa faɗuwar rana.

Hujja: “Harsai hasken alfijir ya fito, ya bayyana, sannan ku kame daga ci da sha da mu’amalar auratayya, har ya zuwa faɗuwar rana”.

Suratul Baqara, aya 187.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ina Magana Da Safe Bayan Na Ɗauki Azumi, Sai Na Haɗiye Sauro Ko Kuma Na Haɗiyi Ƙuda Da Rana Yaya Azumina Yake? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina, Yaya Azumina Zai Kasance? danna nan.

Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.

labarin da ya wuceShin Idan Na Kwanta Barci, Sai Na Wayi Gari Janaba Ta Same Ni, Ta Hanyar Mafarki Ko Kwanciyar Aure, Zan Iya Ɗaukar Azumi, Ko Sai Nayi Wanka?
Labarin na GabaIdan Ina Magana Da Safe Bayan Na Ɗauki Azumi, Sai Na Haɗiye Sauro Ko Kuma Na Haɗiyi Ƙuda Da Rana Yaya Azumina Yake?
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.