Amsa: Tabbas mutum zai iya ramawa iyayensa ko wani nasa azumin Ramadan da yasha kafin rasuwar sa.
Hujja: “Wanda duk ya mutu akwai ramuwar azumi akansa, manema haƙƙin jininsa suna iya rama masa”.
Marawaici Ummuna A’isha, littafi: Sahihul Bukhari.
Domin karanta cikakken bayani akan Shin Mutum Zai Iya Ciyarwa A Maimaikon Ya Rama Musu Azumin Ramadan Ɗin? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ramadan Yazo, Kuma Ana Bina Bashin Azumin Ramadan 5 Ko 7 Ko 10 Na Wanda Ya Wuce, Yaya Zanyi? danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.