Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Naƙaltar Ƙididdigar Uwar Ƙudi Ta Najeriya - Certified Institute of Cost Management of Nigeria (CICMA)
Cibiyar Rainon Fasahar Ƙere-ƙere Ta Ƙasa - Technology Incubation Centre (TIC)
Cibiyar Raya Mabambantan Harsunan Afirka - Centre for African Language Diversity (CALDi)
Cibiyar Sasantawa da Ɗorewar Zaman Lafiya - Institute for Peace & Conflict Resolution (IPCR)
Cibiyar Tsara Dabarun Gudanarwa Ta Najeriya - Institute of Strategic Management, Nigeria (ISMN)
Cibiyar Tsarawa da Nazarin Al’amuran Duniya - Center for Strategic & International Studies (CSIS)
Cibiyar Yaɗa IIimi da Ɗabi’un Musulunci Ta Duniya - International Center for Islamic Culture & Education (ICICE)
Cibiyar Zuƙo Hoton Yanayin Ƙasa - National Center for Remote Sensing (NCRS)
Cibiyar Ƙarfafa Noman Zamani Ta Ƙasa - National Center For Agricultural Mechanization (NCAM)
Cibiyar Ƙwararrun Akantocin Gudanarwa - Chartered Instutite Of Management Accountants (CIMA)
1 60 61 62 63 64 298