Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Naƙaltar Gine-gine Ta Najeriya - Nigeria Institute Of Building (NIOB)
Cibiyar Naƙaltar Gudanarwa Ta Najeriya - Nigeria Institute Of Management (NIM)
Cibiyar Naƙaltar Gudanarwar Bashi - Institute Of Credit Administration (ICA)
Cibiyar Naƙaltar Gudnarwar Ma’ajiya - Chattered Institute Of Treasury Management (CITM)
Cibiyar Naƙaltar Gwajen-Gwajen Kimiyya Ta Najeriya - Nigerian Institute of Finance & Control of Nigeria (CIFCN)
Cibiyar Naƙaltar Haraji Ta Najeriya - Chartered Institute of Taxation of Nigeria (CITN)
Cibiyar Naƙaltar Harkokin Fansho Ta Najeriya - Certified Pension Institute of Nigeria (CPIN)
Cibiyar Naƙaltar Hulɗa da Jama’a Ta Najeriya - Nigerian Institute of Public Relations (NIPR)
Cibiyar Naƙaltar Inshora Ta Najeriya - Chartered Insurance Institute of Nigeria (CIIN)
Cibiyar Naƙaltar Jagorancin Ma’aikata - Chartered Institute of Administration (CIA)
1 58 59 60 61 62 300