Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi
Cibiyar Hororwa Da Nazarin Aikin Gona - Instutite Of Agricuitural Research & Training (LAR&T)
Cibiyar Injiniyoyin Mahalli Ta Najeriya - NIgeria Instutite Of Civil Engineers (NICE)
Cibiyar Kudin Bai-Ɗaya Ta Yammacin Afirka - West African Monetary Institute (WAMI)
Cibiyar Kwararrun Akantocin Gwamanati Ta Najeriya - Institute of Certified Public Accountants of Nigeria (ICPAN)
Cibiyar Kwararrun Dillalan Hannun Jari - Chartered Institute of Stockbrokers (CIS)
Cibiyar Kwararrun Magatakarda Ta Najeriya - Nigeria Institute of Professional Secretaries (NIPS)
Cibiyar Kwararrun Masana Sinadarai Ta Najeriya - Institute of Chartered Chemists of Nigeria (ICCON)
Cibiyar Kwararrun Masana Tattali Ta Najeriya - Institute of chartered Economists of Nigeria (lCEN)
Cibiyar Kwararrun Masu Dab’i Ta Najeriya - Chartered Institute of Professional Printers of Nigeria (CIPPON)
Cibiyar Kwarewa Ta Jama’an Gwamanti - Public Service Institute of Nigeria (PSIN)