Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Cibiyar Nazarin Albarkatun Ruwa Ta Ƙasa - National Water Resources Institute (NWRI)
Cibiyar Nazarin Alƙalanci Ta Ƙasa - National Judicial Institute (NJI)
Cibiyar Nazarin Amfanin Gona Mabunƙusa-Ƙasa Ta Najeriya - National Root Crops Research Institute (NRCRI)
Cibiyar Nazarin Bashi da Tsagaita Asara - Institute of Credit & Risk Management (ICRM)
Cibiyar Nazarin Ciniki da Tattalin kuɗi Ta Yammacin Afirka - West African Institute for Financial and Economic Management (WAIFEM)
Cibiyar Nazarin Fasahar Afirka da Cigaban Baƙar Fata - Center for Black and African Arts & Civilization (CBAAC)
Cibiyar Nazarin Gandun Daji Ta Najeriya - Forestry Research Institute of Nigeria (FRIN)
Cibiyar Nazarin Gine-gine da Tituna Ta Najeriya - Nigerian Building & Road Research Institute (NBRRI)
Cibiyar Nazarin Hada-hadar Kuɗi da Bankin Musulunci Ta Duniya - International institute of Islamic Banking and Finance (IIIBF)
Cibiyar Nazarin Harsunan Najeriya Ta kasa - National Institute for Nigerian Languages (NNLAN)
1 55 56 57 58 59 300