Ƙamusu

Ƙamus ɗin Hausa wanda yake bada ma’ana da bayanin kalma cikin harshen Hausa ayanar gizo-gizo cikin sauƙi

Hukumar Kadarori Ta Najeriya - Asset management corporation of Nigeria (AMCON)
Hukumar Kare Haƙƙin Dan’adam Ta Kasa - National Human Rights commission (NHRC)
Hukumar kare Haƙƙin Masayi (Mamori) - Consumer Protection Council (CPC)
Hukumar Tsabtar Mahalli Ta Najeriya - Environmental Health Officers Registration Council Of Nigeria (EHORECON)
Hukumar Ɗakunan Karatu Ta Najeriya - Library Registration Council of Nigeria (LRCN)
Hukumar Ƙafafen Yaɗa Labarai Ta Ƙasa - National Broadcasting commission (NBC)
Hukumarnganta Ayyukan Injiniyoyi Ta Najeriya - Council for the Regulation  of  Engineering in Nigeria (COREN)
Hukunci - Tana nufin matsayi ko sakamakon abin da aka aikata ko za a aikata. Misali; Duk wanda ya aikata laifi, za a yi masa hukunci daidai da abin da ya aikata. ENG; Verdict (A turance tana nufin hukunci)
Hula - Tana nufin nau'in sutura da ake sa wa a kai. Misali; Ya sanya hula zanna bukar 'yar Maiduguri. ENG; Cap (A turance tana nufin hula)
Hulu-hulu - Tana nufin kumburi sosai. Misali; Idonsa ya yi hulu-hulu tun jiya saboda ciwo yake masa,. ENG; Swollen (A turance tana nufin hulu-hulu)
1 158 159 160 161 162 337