Terms Dictionary

Marawaita - 'Yan rahoto, masu hadawa da kawo rahoto game da wani abu ko wata ma'aikata.
March - A turance yana nufin wata na uku a shekara  Misali;Adamu zai koma sabon gidansa a watan Maris. HAU; Maris (Wata ne na uku a shekara)
Maris - Wata ne na uku a shekara.  Misali;Adamu zai koma sabon gidansa a watan Maris. ENG; March (A turance yana nufin wata na uku a shekara)
Maritime Workers Union of Nigeria (MWUN) - Ƙungiyar Ma'aikatan Gaɓar Tekun Najeriya
Masarrafa - Masu sarrafawa ko hada wani abu kamar abin ci ko magani domin amfanin jama'a.
Matches - A turance tana nufin ashana.  Misali; Da ashana na kunna wuta na yi girki. HAU; Ashana (Tana nufin abin kunna wuta)
Matchet - A turance yana nufin matchet.  Misali; Ya sare bishiyar da adda yau da safe. HAU; Adda (Makami ne mai ƙota da ake amfani da shi a gona da sauransu)
mathematics Association of Nigeria (MAN) - Ƙungiyar Masana  Lissafi Ta Najeriya
Mattress - A turance tana nufin katifa. Misali; An siyowa amarya sabuwar katifa. HAU; Katifa (Tana nufin abin kwanciya mai laushi)
May - A turance yana nufin wata na biyar a shekara  Misali; A watan Mayu muna da gagarumin taro. HAU; Mayu (Watan biyar kenan a shekara )
1 205 206 207 208 209 300