Gida Liƙau(tags) Yadda ake

liƙawa: yadda ake

Amfanin Aya Wajen Samar Da Lafiya A Jiki

1
Aya ita ake kira "tigernut" ko "chufa" a turance. Aya tana daga cikin nau'ikan ƙananan mabunkura ƙasa (tubers), ko saiwoyi (roots), ko kayan lambu...

Auren Annabi SAW Da Nana Khadija

0
1. Bayan da wowar su da wata biyu daga tafiyarsu ta biyu zuwa Sham (ita ce Siriya a yanzu) ya auri shugaba Khadija (ita...

Nasiha Mai Tsoratarwa

0
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM. Tsira da aminci su tabbata bisa Annabin ƙarshe, da dukkan iyalansa da sahabbai baki ɗaya. Yazeedur Raqqashiy ya karɓo Hadisin daga Anas bn...

Sunayen Watanni Da Hausa (Gargajiya)

0
1. Watan cika ciki (Almuharram). Bahaushe, yana yi masa wannan laƙabi ne, saboda abinci da ake ci a ƙoshi sosai, bayan an gama bikin sallah...

Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma

0
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Saleh Usama Bn Abdullahi Alkhayyaɗ Mai Fassara: Dr Usman Muhammad Ahmad (Azzuhri) Shugaban Sashi Dr Abdurrahman Muhammad Sani YYakubu Huɗubar Juma’a ta Masallaci Mai Alfarma 3/7/1446H Dr....

Matsayin Sanya Baƙaƙen Kaya

0
'Yan shi'a suna sanya baƙaƙen kaya ranar ashura; waɗansu ma tun daga farkon watan Muharram har tsakiyar watan Safar suna fama da baƙaƙen kayan...

Addu’ar sanya sabon Kaya A Musulunci

0
An rawaito daga Abu Sa’eed Allah ya ƙara masa yarda yace: Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance idan...

Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su

0
Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su, a gan su da gaske a tattare da shi. Cikin halayen...

Tarihin Marigayi Dakta Murtala Kudan

0
An haifi Dr. Murtala Shehu a garin Kudan a ranar 01/01/1960, ya yi karatun allo, sannan kuma ya yi karatu a makarantar firamare wacce...

Tarihin Mawaƙi Ashir San Kudan

0
An haifi Ashiru Hamisu a garin Kudan a gidan Tattibu, ɗa ne ga Malam Adamu wanda aka fi sani da Malam Bala, sunan mahaifiyar...