liƙawa: yadda ake
Wayewar Kan Ɗan Adam 3
Catal Huyuk
Catal Huyuk (Hill at Fork in the Road) wannan wurin yana ƙasar Turkey inda aka sani da Anatolia (Ancient-ta daɗeɗɗen lokacin) a kusa...
Abin Da Ya Kamata Mu Sani
Gwargwadon girman tumbinka ko girman tumbinki haɗe da girman hips, gwargwadon kusancinku da ciwon zuciya. Ma'ana ƙarin girman tumbi ko hips ƙarin hatsarin gamuwa...
Akan Wacce Ƙasa Ake Yin Noma?
Wannan tambaya ce mai kyau, saboda ba a kan kowace ƙasa ake shuka kowace shuka ba. Dalili kuwa shi ne, akwai shukar da take...
Tsarabar Makon Sahabbai 2025
SHIRYAWAR GIDAUNIYAR ALHAWARIYYUN KANO
Ya Ilahu ka ba ni baiwa,
Nai bayani babu tsaiwa,
Wanda za ni faɗa wa kowa,
Za a ji shi a yo riƙewa,
In ko...
Ɗabi’ar Daudanci (EFFEMINACY)
Daudanci shi ne namiji ya riƙa yin ɗabi'u irin na mata, maimakon maza 'yan-uwansa. Daudanci shi ne ake kira "effeminacy" a likitance. Shi kuma...
Wayewar Farko
Masana tarihi sun kasafa wayewa daga Paleolithic zuwa Neolithic. Ita Paleolithic lokacin farautar dabobi ne da tara kayan tsirrai. Idan suka gama da abubuwan...
Awo Mai Ba Da Sakamakon Hoto Na Masu Juna Biyu (SCANNING)
Scanning wata fasahar kimiyyar zamani ce wacce likitoci suke amfani da ita wajen binciken halin da juna biyu ko ɗan-tayi yake cike, kuma sakamakon...
Wayewar Kan Ɗan Adam 2
Wasu masana sun ba da sharaɗai na wayewar kai. Sharuɗan sun haɗa da rubutu, a bisa wannan sharaɗi babu wayewar kai ga mutanen da...
Ciwon Mara (Pelvic Pain)
Mara ita ake kira “pelvis” a kimiyyance. An yi aron ta ne daga harshen “Latin” wanda mutanen tsohuwar daular Rumawa (Rome) suke magana da...









