liƙawa: Ramadan
Waɗanne Abubuwa Ne Ke Lalata Azumi A Ɓoye?
Amsa: Abubuwan dake lalata azumi a ɓoye su ne:
Akwai yi da wani da shaidar zur da gulma da ƙin yin sallah sai lokacinta ya...
Waɗanne Abubuwa Ne Na Fili Da Ke Karya Azumi?
Amsa: Abubuwan fili da suke karya azumi su ne:
Cin abinci ta hanyar tauna ko haɗiya.
Shan ruwa ko wani abin sha mai kama da ruwa.
Kwanciyar...
Falalar Azumin Watan Ramadana 2
Azumin watan Ramadana na da falala mai yawa, daga cikin falalar akwai:
1. Azumi garkuwa ne. Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam); ya umarci wanda sha'awar...
Falalar Watan Ramadana 1
Falalar Watan Ramadana - Hadisi ya tabbata daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) cewa, "Wanda ya azumci watan Ramadan, yana mai imani da neman...
Sharuɗan Wajabcin Azumin Watan Ramadan
Azumin watan Ramadan yana sauka a kan wasu, sakamakon waɗansu dalilai da Shari'a ta aminta da su; shi ya sa wajen ci gaba da...
Sallar Asham Da Raka’o’inta
Sallar Asham ita ce nafilfili da ake yi a bayan sallar Isha'i a cikin watan Ramadan, wato da zarar labarin ganin wata ya bayyana,...
Zakkar Fid-Da-Kai
Zakkar fid-da-kai sunnah ce daga cikin sunnonin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam), domin ya fitar kuma sahabban Sa masu albarka ma sun fitar. Shari'a...
Cikakken Bayani A Kan Sahur
Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya kwaɗaitar da yin sahur; har Ya ambata cikin falalar sahur a hadisin Anas Ibn Malik Radiyallahu Anhu cewa,...
Falalar Yin Umara A Watan Ramadan
An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce; "Yin umara a watan Ramadan dai-dai da ladan aikin hajji ne; ko kuma dai-dai...
Azumin Kwanaki Goma Na Farkon Watan Zul-Hijja
Watan Zul-Hajji wata ne mai tarin falala da ɗimbin daraja, cike yake da alhairai masu yawa.
Kuma a cikinsa ake yin aikin hajji, kwanaki goma...









