liƙawa: ilimi
Alamomin Tashin Ƙiyama
A jikina na ji kamar ƙarshen rayuwata ya zo dab da barin duniyar nan fa; domin na ga alamu sun nuna cewa, duniya ta...
Ciwon Suga (Diabetes)
Ciwon suga sinadari ne mai matuƙar amfani a jikin mutum. Ana samun sa daga abincin da muke ci da kuma abubuwan da muke sha.
Idan...
Abin Lura Idan ‘Ɗan Ka Ko ‘Yar Ka Sun Kai Shekarun...
Idan 'ɗan ka ko 'yar ka sun kai shekarun farko na tashen balaga, to ka lura da waɗannan:
1. Duk lokacin da yaro ko yarinya...
Tarihin Dutsen Dala Da Rayuwa A Kewayensa
Dala
An fara ambatar Kano da sunan Jihar Kano daga lokacin da sojoji suka karɓi mulkin ƙasar nan, kuma suka yayyanka ƙasar zuwa jihohi, kafin...
Kaffarar Azumin Ramadan
Game da kaffara kuwa; ya gabata cikin hadisin Abu Hurairah (Radiyallahu Anhu); inda wani mutum ya sadu da iyalinsa da tsakar rana a watan...
Yadda Al’ada (Jinin Haila) Yake
A wannan shafin za mu tattauna akan abubuwan da suka shafi al’adar 'ya mace. Yadda zaki san in al’adarki daidai take ko kuma kina...
Wa ya Kamata In Bayyana Wa Sirrina Idan Na Fara Al’ada
Da yawa mata idan sun fara al’ada, kunya suke ji su bayyana, wasu da dama ba sa iya faɗa wa iyayensu ko kuma wasu...
Samar Da Tsangayun Gwaji Na Gwamnati
Ya zama wajibi ga dukkan jihar dake son bunƙasa tsangayun Alƙur'ani da inganta rayuwar almajirai, bayan ta ba da dukkan kulawar da ta gabata,...
Yadda Ake Wankan Tsarki Bayan An Gama Al’ada (2)
Shi yin wankan tsarki alama ce da take nuna cewa an gama al'ada, za ki fara sallah; wadda ya wajabta a kan ko wacce...
Yadda Ake Yin Wankan Tsarki Bayan An Gama Al’ada
1. Za ta jiƙa tafikan hannayenta da ruwa, sai ta ɗan bubbuga tafikan hannayenta a kanta; sannan ta wanke daga cibiya zuwa gwuiwar ƙafafunta;...









