liƙawa: ilimi
Mene Ne Abinci A Lafiyance?
Abinci na nufin duk wani abu da za a iya ci ko sha, ba tare da ya yi illa ba a jikin ɗan Adam,...
Sunayen ‘Ya’yan Manzon Allah (S. A. W)
Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Manzon Allah Sallahu alaihi wa Sallam wanda ya haifa maza da mata, da kuma ɗan taƙaitaccen bayani a kansu....
Mutane Biyar Da Suka Yi kama Da Manzon Allah (S.A.W)
Waɗannan su ne mutane biyar da suka yi kama da Manzon Allah Sallahu Alaihi wasallam, Allah ka azurta mu da ganin shi. Allah ya...
Ma’anar Daula A Harshen Hausa
NAZARI NA FARKO
Daula – kamar yadda masana hukuncin dauloli da kundin tsarin mulki na zamani ke bada ma'anarta – shi ne jama'ar mutane, dake...
Matakan Bunƙasa Ƙudurar Ɗan’adam
Bayan salati da sallama ga Manzon tsira Annabi Muhammadu (SAW), tsira da aminci su tabbata a gare shi da Alayensa da Sahabbansa da waɗanda...
Yadda Ake Rage Zafin Kishi
Kishi wani al'amari ne babba. Kuma ɗabi'ace da Allah Ya halicci mutane da ita.
Maza da mata, kuma kowacce mace na da kishi. Matan Annabi...
Mene Ne Hukuncin Yi Wa Mace Kaciya?
Kaciyar mata a Musulunce ba ta da wani hukunci na a yi, ko kar a yi cikin shari'ar Musulunci.
Saboda duk hadisan dake cikin littattafai...
Yadda Ake Amfani Da Na’urar Gwajin Ciki (Juna Biyu)
Za a iya gwajin ciki da na’ura a kowane lokaci na rana; amma dai da sassafe shi ne mafi dacewa. (fitsarin farko).
Ki yi fitsari...
Yadda Ilimi Zai Zama Hasken Rayuwarka
Ma'anar Ilimi Da Matakansa
1. Ma'anar Ilimi
A wannan gaɓar za mu yi magana a kan ma’anar Ilimi a madarar lughah (a harshe Larabci) da kuma...