Yadda Kalolin Aljanu Suke

0
8

Aljanu kala-kala ne kamar yadda muke nau’in mu kala-kala:

Ga kalolin Aljanu kamar haka:

  • Jinnul gawas
  • Jinnul ɗayyar
  • Jinnul bait
  • Jinnul jalab wal tahdir
  • Jinnul majus
  • Jinnul yahudi
  • Jinnul nasari
  • Jinnul muslim
  • Jinnul ashiƙ
  • Jinnul kamil
  • Jinnul tabdil
  • Ifritu minal jinn

Waɗannan su ne kaɗan daga cikin kalolin aljanu, kuma kowanne aljani akwai alamominsa sannan akwai irin nau’in magungunansa. Akwai jinnu da yake kama da mutane sannan akwai jinnu da ake tura shi ya shiga mutum.

Domin karanta cikakken bayani akan Yadda Alamomin Jinnu Yake danna koren rubutu.

Domin karanta cikakken bayani akan Mutane Biyar Da Suka Yi kama Da Manzon Allah (S.A.W)

labarin da ya wuceYadda Nau’ikan Aljanu Suke
Labarin na GabaHanyar Ƙona Aljani A Jikin Mutum