Yadda Nau’ikan Aljanu Suke

0
14

Kamar yadda muke da mata da maza, haka ma aljanu suke da mata da maza, yara da manya, tsoho da tsohuwa, sarakuna da talakawa, masu arziki da kuma matsiyata kuma musulmai da kafirai.

Kamar yadda Allah (Subahanahu Wata’ala) ya faɗa acikin Al Ƙur’ani mai girma a cikin suratul jin;

“Wa’anna minnas salihuna waminna du na zalika kunna ɗara’iƙa ƙidada”

Domin karanta cikakken bayani akan Guraren Da Aljanu Sukafi Zama danna nan.

Domin karanta bayani akan Addu’ar Da Ba ta Dawowa In An Yi Ta danna nan

labarin da ya wuceMene Ne Data Da Information?
Labarin na GabaYadda Kalolin Aljanu Suke