Nau’o’in Sihiri

0
318

Da yawa akan ruɗi gardawa da jama’a da yi musu magani da Alƙur’ani; kai ko ma a yi wani aikin sharri, a ce da Alƙur’ani ake yi.

Wannan sam ba haka ba ne, domin kuwa Alƙur’ani tsantsar alheri ne, babu sharri a cikinsa.

Sihiri yakan ɗauki waɗannan siffofi:

1- Raba ma’aurata
2- Haɗa soyayya ko gaba
3- Sammu
4- Rufa-ido
5- Haukata mutum
6- Sakar wa mutum wani sharri, da sauran su

Domin karanta cikakken bayani a kan Tsibbu Ta Hanyar Duba Ko Ilmin Taurari danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Siffofin Da Suka Bambanta Mutum Da Dabba danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Tsarin Tsangayun Alƙur’ani A Arewacin Najeriya; Tarihin Su Da Zamantakewar Su Da Hanyoyin Raya Su; wanda Dr. Sunusi Iguda Ƙ/Nasarawa ya wallafa shi; domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceAlamomin Gane Malami Mai Sihiri Ko Matsafi
Labarin na GabaMatsayin Tsibbu Da ‘Yan Tsibbu A Wurin Shehu Usman Bn Fodiyo