Mutane Biyar Da Suka Yi kama Da Manzon Allah (S.A.W)

0
1047

Waɗannan su ne mutane biyar da suka yi kama da Manzon Allah Sallahu Alaihi wasallam, Allah ka azurta mu da ganin shi. Allah ya ƙara yarda da su.

Sunayensu 

1.Jafar Ɗan Abi Ɗalib ɗan uwan
Manzon Allah(s.a.w).
2. Abu Sufyaan Ɗan Al Harith ɗan
uwan Manzon Allah (s.a.w).
3.Kutam Ɗan Abbas (R.A) dan
uwan Manzon Allah (s.a.w).
4.As Saa’ib Ɗan Ubaid Ɗan
Abdulmanaaf, kakan Imam
Shafi’i.
5.Al Hassan Ɗan Ali (R.A), jikan Manzon Allah (s.a.w) dan ‘yarsa Fatimah (R.A).

Domin karanta wadanda suka fi kowa rawaito hadisi danna koren rubutun nan