Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina, Yaya Azumina Zai Kasance?

0
328

Idan Nayi Haɓo Da Azumi A Bakina Kafina Sha Ruwa, Yaya Azumina Zai Kasance?

Amsa: Duk wanda haɓo ya same shi, kuma da azumi abakinsa, babu komai, azuminsa na nan daram.

Hujja: (Daarul Ifata’i Almisiriya). (Alajnatu da’ima lilbuhusul ilmiya wal ifta’i 10/264).

Domin karanta cikakken bayani akan Ina Alwala, Na Haɗiye Ruwa Garin Kurkure Baki, Yaya Lafiyar Azumina? danna nan.

Domin karanta cikakken bayani akan Idan Na Ɗanɗana Miya, Na Tofar Ban Haɗiye Ba, Ya Batun Azumina? danna nan.

labarin da ya wuceIdan Na Shaƙi Hayaƙin Turaren Wuta Ko Turaren Ƙamshi Na Ruwa, Ko Na Sakawa A Ɗaki, Yaya Azumina?
Labarin na GabaTarihin Dutsen Dala Da Rayuwa A Kewayensa
Lawan Bello
Abu muzaffar Malami ne masanin ilimin zamani da na addini bisa tsaren Ƙur'ani da tafarkin manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam, mai hangen nisa a addini da kuma alummma, shugaban Abu Muzaffar foundation.