Amsa: Macen da ta gama al’ada, da wacce ta haihu, jinin ya ɗauke, duk hukuncin su ɗaya daa mai janaba; babu komai idan alfijir ya fito ba suyi wanka ba, kuma azuminsu bai ɓaci ba.
Hujja: (Fatawar A-‘imamun Nawawi, Ajmu’ul Fatawa war Rasa’ili Mujalladi na 17).
Domin karanta cikakken bayani akan Idan Ramadan Yazo, Kuma Ana Bina Bashin Azumin Ramadan 5 Ko 7 Ko 10 Na Wanda Ya Wuce, Yaya Zanyi? danna nan.
Domin karanta cikakken bayani akan Ramuwar Azumin Ramadan danna nan.
Danna link ɗinnan; https://chat.whatsapp.com/JtD82AjZZmo3AtSTaKP05r domin shiga WhatsApp group namu na Ramadan.