-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 1 week ago
Bayani A Kan Budurci Da Kuskuren Da Ake Yi A Kan Rashinsa
A yawancin al’ummomi, musamman a cikin Hausawa, ana yawan ɗaukar cewa idan an auri budurwa, dole sai an ga jinin bu […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 1 week ago
Yadda Ƙullutun Da Ke Fitowa A Gefen Ƙofar Farji Yake
Kullutun “bartholin’s cyst”, wanda wasu suke ƙiransa “bartholin’s duct cyst”, wani abu ne mai kamar ƙurji wanda yake g […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Takwas
Shi da yara suka zauna suka gama shan ruwan sanna ya sa Afaf ta kwashe kwanukan, nan suka zauna suka cigaba da kallo […] -
Sakatare wrote a new post 1 month, 1 week ago
Tarihin Kafuwar Ƙasar Kuwait
Tarihin Kafuwar Kuwait, Gwagwarmayar Ɗorewarta da Ci Gaban Tattalin Arziƙinta 1. Asalin Kafuwar Kuwait Kuwait ƙ […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 month, 1 week ago
Addu'ar Sanya Sababbin Tufafi
اللّهُمَّ لَكَ الْحَمْدُ أَنتَ كَسَوْتَنِيهِ، أَسْأَلُكَ خَيْرَهُوَخَيْرَ مَا صُنِعَ لَهُ وَأَعُوذُ بِكَ مِن […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 1 week ago
Yadda Nau'in Zazzaɓin Cizon Sauron Da Ke Shafar Ƙwaƙwalwa Yake
A WANNAN LOKACIN NA ZAZZAƁIN MALARIA MUSAMMAN GA YARA YANA DA KYAU MUSAN YADDA ZA MU MAGANCE “CEREBRAL MALARIA” TA […] -
Huzaifa Mukhtar wrote a new post 1 month, 1 week ago
Nazari A Kan Tasirin Watsi Da Littattafan Hadisi A Cikin Addini Da Al’umma
Gabatarwa A zamanin nan, wani sabon rikicin addini ya taso a wasu sassan Arewancin Najeriya game da asalin Aƙida da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 1 week ago
Hanyoyin Shayar Da Jaririn Da Mahaifiyarsa Ta Rasu
IDAN MAHAIFIYAR JARIRI TA RASU KUMA BABU HALI NA SIYAN MADARA TA GWANGWANI (FORMULA MILK) ZA KU IYA BIN WAƊANNAN […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 1 week ago
Dalilan Da Ke Sa Zubar Ruwan Nono Alhalin Babu Ciki Ko Goyo
Abin da yasa na sake yin wannan rubutun shi ne ganin yawan tambayoyin da ‘yan-uwa mata suke ta yi a kan matsalar a […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 1 week ago
Mijin Marigayiya Babi Na Bakwai
Haka Khadeeja ta kwana a asibitin ƙarƙashin kulawar Anti Iyami. Tun dare likita ya gama da ita aka ba ta duk wasu m […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Shida
A gajiye ya shiga gidan wajen ƙarfe tara na dare, yana shiga yaran suka taso da gudu gaba ɗaya tun kafin ya gama r […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Abubuwan Da Ke Haddasa Rashin Zuwan Al'ada (AMENORRHEA)
Idan al’ada tana daɗewa ba ta zo ba sai bayan watanni 3 zuwa 6, wannan shi likitoci suke kira “amenorrhea”. A gaskiy […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Amfanin Haƙuri
Haƙuri: Shi ne danne zuciya a kan wani abu mara kyau, wanda ya baƙantawa mutum zuciya. Haƙuri yana da matuƙar amf […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Biyar
Ko da gari ya waye Khadeeja ba ta ma san lokacin da Ummi ta zo ba don tun daga bakin gate ya tare ta yace ta koma kada […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Yadda Ɗabi'ar Tsotson Ɗan Yatsa Take (FINGER SUCKING)
Tsotson ɗan-yatsa, musamman babban ɗan-yatsansa (thumb), ɗabi’a ce wacce Jarirai suke yi da ƙananan yara ‘yan wata 6 z […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Malamai, Malanta Da Hanyoyin Sada Zumunta A Yau (1)
Malam Imam Ahmad da sauran malaman sunan sun rawaito daga Abi Darda` (RA) ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: “Lallai M […] -
Sakina Muhammad Yazid wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Mijin Marigayiya Babi Na Huɗu
Da farko Khadeeja ta yi tunanin idan ta sami ciki Mustapha zai yi ɗoki kuma ya ba ta kulawa ta musamman kamar ko […] -
khairatu.shehu wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Yadda Ake Addu'ar Razana A Cikin Barci
Addu’ar wanda ya razana a cikin barci, da wanda ya kasa barci أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التّامَّاتِ مِنْ غَضَبِه […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Yadda Tsiron Mahaifa Yake (UTERINE FIBROIDS)
Wannan wani tsiro ne dakan fito a jikin mahaifar mace inda jariri ke zama ya rayu lokacin goyon ciki. Tsiron na iya […] -
MOHAMMED BALA GARBA wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Wanene Dele Giwa?
(Ɗan jaridar da aka kashe ta hanyar aika masa wasiƙa mai ɗauke da bam a ciki)? Yau shekaru 37 ke nan da mutuwar ɗa […] - Load More
Gida Activity