اللّهُمَّ لَكَ الْحَمْدُ أَنتَ كَسَوْتَنِيهِ، أَسْأَلُكَ خَيْرَهُوَخَيْرَ مَا صُنِعَ لَهُ وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهِ وَشَرِّ مَا صُنِعَ لَهُ
Allahumma lakal hamdu anta kasautanihi ,as’aluka khairahu wa khaira ma suni’a lahu, wa a’uzu bika min sharrihi wa sharri ma suni’a lahu
Ya Allah! Dukkan yabo ya tabbata gare Ka, Kai ne Ka tufatar da ni shi (wannan tufar). Ina roƙonka alherinsa da alherin abin da aka yi shi dominsa, kuma ina neman tsarinka daga sharrinsa da sharrin abin da aka yi shi dominsa.
Karanta Yadda Ake Adduar Razana A Cikin Barci
Edita@rumasau-kallamu










[…] Karanta Addu;ar Sanya Sababbin Tufafi […]