Yadda Ake Addu’ar Razana A Cikin Barci

0
28

khairatu.shehu

Addu’ar wanda ya razana a cikin barci, da wanda ya kasa barci

أَعُوْذُ بِكَلِمَاتِ اللهِ التّامَّاتِ مِنْ غَضَبِهِ وَعِقَابِهِ ، وَشَرِّ عِبَادِهِ ، وَمِنْ هَمَزَاتِ الشَّيَاطِينِ وَأَنْ يَحْضُرُون

A’uzu bikalimaatil lahit tammati min gadabihi wa’iƙabihi, wa sharri ibadihi,wa min hamazaatish shayaɗeen wa’ayyahdurun

Ina neman tsari da Kalmomin Allah cikakku daga fushinsa, da uƙubarsa, da sharrin bayinsa da kuma zungure-zunguren shaiɗanu, da su halarto ni (a cikin al’amurana).

Karanta Yadda Ake Addu’ar Cire Tufafi

Edita @rumasau-kallamu

labarin da ya wuceYadda Tsiron Mahaifa Yake (UTERINE FIBROIDS)
Labarin na GabaMijin Marigayiya Babi Na Huɗu