-
Yasir Aminu Ado wrote a new post 2 days, 18 hours ago
Physiology- Ilimin sanin yadda jikin dan adam ke aiki da kuma aiwatar da dukkan al amura na jiki
-Homeostasis;Kowanne jiki na dauke da kwyoyin haluttu wanda ake kira da cells waɗannan kwayoyin haluttu sune suke […]
-
Ahmad Murtala changed their profile picture 3 weeks, 6 days ago
-
Husaini Inuwa wrote a new post 2 months, 3 weeks ago
GUZURIN RAMADANA DAGA RAYUWAR SAHABBAI DA<br>MAGABATA NA GARI.Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai.Wannan shine takaitaccen nazari da na yi dan game da rayuwarsahabbai da […]
-
ibrahim.ezeh wrote a new post 4 months, 3 weeks ago
-
huzaifa.mukhtar wrote a new post 5 months, 1 week ago
“sadaukarwa sama take da soyayya, Dabi’a mai kyau sama take da kyawun fuska, mutuntaka sama take da dukiya, amma babu wani da yake sama da abokin kirki”
“Mutum mai wayo yana koyon darasi daga kuskuren sa […]
-
Sufian Ibrahim changed their profile picture 5 months, 1 week ago
-
Sufian Ibrahim's profile was updated 5 months, 1 week ago
-
Sufian Ibrahim changed their profile picture 5 months, 1 week ago
-
Sufian Ibrahim wrote a new post 5 months, 1 week ago
Fama da matsanancin yanayi na damuwa abu ne wanda yake hana walwala da jin daɗi na rayuwar yau da kullum. Idan kana fama da tunani na baƙin ciki, kaɗaici, ko kana yiwa kanka kallon wanda bashi da amfani ko ka […]
-
Bashir Abubakar Adam wrote a new post 5 months, 3 weeks ago
Soyayyar gaskiya da ta ginu akan ilimi zuma ce, amma akasinta kuma guba ce. A kowannekarni da sashe na al’umma akan samu; litittafai, jaridu, mujallu da fina-finai masu yawa da sukebayani akan soyayya. A m […]
-
Aliyu Miko changed their profile picture 6 months, 2 weeks ago
-
Aliyu Miko wrote a new post 6 months, 2 weeks ago
Idan ana so a nakalci Tarihin Kano sosai, dole ne sai an tabo tarihin kasar Hausa. Shi kuma tarihin kasar Hausa sai an leka cikin tarihin Sudan. Shi kuma tarihin kasar Sudan sai an lelleka cikin tarihin daular […]
-
Aliyu Miko's profile was updated 6 months, 2 weeks ago
-
Usmannoor wrote a new post 7 months ago
Yayinda dan Adam yakeda idanu guda 2 domin gani, shin ko kasan da cewar sauro yanada idanu samada guda 100 masu suna mini eyes kuma kowanne guda 1 a cikinsa shima akwai samada guda 100 da ake kirada lenses, kuma […]
-
ensaf.mohammad commented on the post, Yadda Ake Miyar Kuka 7 months, 1 week ago
Assalamualaikum warahamtullahi wabarkatuhu,sunan malama safina,barka da warkahaka.dafatan kinan lafy ko Kuma Kuna Joshi lady da iyali gidanku lafy,na zo yada ake hadu abubuwa abinci kala kala Kuma suna hanfane garene sosai.
-
khairatu.shehu wrote a new post 8 months, 2 weeks ago
Sujjada kabliSujjada kabliMecece Sujjada kabli Sujjada kabli wasu sujjadune guda biyu da ake yinsu kafin sallama daga salla bayan […]
-
Aminu Ahmad commented on the post, Yadda Ake Wankan Tsarki Bayan An Gama Al'ada (2) 8 months, 3 weeks ago
Ka yawaita istigifari
-
khairatu.shehu wrote a new post 8 months, 3 weeks ago
-
KHADIJA ADAM AMINU wrote a new post 11 months, 1 week ago
Sau da yawa wasu na damuwa dangane da yawan Gajeren kira (flashing) da ake musu, kuma ba tare da sun san wanda yake musu Gajeren kiran (flashing) ba.
Haka kuma sau da yawa mutane na amfani da wanann damar […]
-
wikiHausa wrote a new post 11 months, 2 weeks ago
“Alhamdu lillaahil- lazii ahyaana ba’ada maa amaatanaa wa’ilaihin nushuuru”.
{Dukkan yabo ya tabbata ga Allah wanda ya rayar da mu bayan ya ɗauki rayukanmu, kuma zuwa gare shi yake}.
Annabi, tsira da […]
- Load More
Gida Activity