Manufar Makokin Husaini Da ‘Yan Shi’a Suke Yi

0
29

Baƙin ciki da kururuwa da koke-koke da dukan jiki da waƙe-waƙen ta’aziyyar wanda yake kaiwa ga zagin magabata da la’antar su alhali ba su ji ba ba su gani ba; da karanta labaran kashe Husaini wanda yawancinsa ƙarya ne; manufar masu yin haka ita ce haddasa gaba da rarraba kawunan al’umma.

Saboda yin hakan ba wajibi ba ne, ba mustahabbi ba ne; kai ƙirƙirar raki da baƙin ciki ga musibun da suka wuce babban abu ne da Allah da Manzo suka hana”

Domin karanta cikakken bayani a kan Maganganu Na Ƙarya A kan Kashe Husaini danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Azumin Watan Muharram danna nan.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Gaskiyar Magana A Kan Ashura wanda Shehu Mansur Dala ya wallafa shi; domin karanta cikakken Littafin danna nan.

labarin da ya wuceTaƙaitaccen Tarihin Ibrahim Yaro Yahaya (1944–1995)
Labarin na GabaTarihin Gwani Daudu (1920-2000)